Abdelkader Horr
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Aljir, 10 Nuwamba, 1953 (72 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Aljeriya | ||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Larabci | ||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 76 kg | ||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 178 cm | ||||||||||||||||||||||||||
Abdelkader Horr (an haife shi 10 ga watan Nuwamba, 1953) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Aljeriya wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Aljeriya daga 1978 zuwa 1982, gami da gasar cin kofin duniya ta FIFA ta 1982.[1] Ya kuma buga wa DNC Alger wasa.