Jump to content

Abdelkader Messahel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdelkader Messahel
Minister of Foreign Affairs of Algeria (en) Fassara

25 Mayu 2017 - 13 ga Maris, 2019
Ramtan Liamamira (en) Fassara - Ramtan Liamamira (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Tlemcen, 11 ga Yuli, 1949 (76 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Turanci
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan jarida
Imani
Jam'iyar siyasa National Liberation Front (Algeria)

Abdelkader Messahel (an haife shi a ranar 11 ga watan Yulin shekarar 1949) ya kasance tsohon ɗan jaridar Aljeriya ne kuma Ministan Harkokin Waje na Aljeriya a tsakanin shekarar 2017 da kuma shekarar 2019. [1]

  1. "Le président Bouteflika nomme les membres du gouvernement" (in Faransanci). Retrieved January 30, 2019.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Samfuri:Foreign ministers of Algeria