Jump to content

Abderrachid Tabbi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abderrachid Tabbi
Minister of Justice of Algeria (en) Fassara

8 ga Yuli, 2021 - 19 Nuwamba, 2024
Belkacem Zeghmati - Lotfi Boudjemaa (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa M'Sila (en) Fassara, 1960 (64/65 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Sana'a
Sana'a mai shari'a

Abderrachid Tabbi (an haife shi a ranar 31 ga watan Disamba 1960) ya kasance Ministan Shari'a da Mai Tsaro na Kasar Aljeriya daga 7 ga watan Yulin shekarar 2021 zuwa 18 ga watan Nuwamba 2024. [1] [2][3]

Tabbi ya samu Diploma a shekarar (1983) daga École nationale d'administration . [2]

Tabbi ya yi aiki a matsayin shugaban ma'aikata a Ma'aikatar Tsohon Sojoji Mai suna (Moudjahidines) da kuma Ma'aikatu. Bugu da ƙari, ya kasance mai gabatar da kara a kotun El Harrach kuma ya yi aiki a matsayin Babban Sakatare a Kotun Shari'a ta Bouira . [4] A cikin shekarar 2019, an nada Tabbi a matsayin shugaban farko na Kotun Koli. [4] [1]

Tun daga 8 ga Satumba 2021, Tabbi ya kasance Ministan Shari'a da Mai Tsaro na hatimi. [1]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. 1.0 1.1 1.2 "Tebbi prend ses fonctions à la tête du ministère de la Justice". Algérie Press Service (in Faransanci). Retrieved 20 July 2023. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":1" defined multiple times with different content
  2. 2.0 2.1 "السيرة الذاتية – وزارة العدل" (in Larabci). Retrieved 2022-09-30. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  3. "President Tebboune conducts ministerial reshuffle". Algérie Press Service. Retrieved 30 September 2022.
  4. 4.0 4.1 Amrouni, Massin (2021-07-07). "Qui est Abderrachid Tabi, le nouveau ministre de la justice ?". www.algerie360.com (in Faransanci). Retrieved 2023-07-20.