Jump to content

Abdoulaye Daouda Diallo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdoulaye Daouda Diallo
Minister for Finance and the Budget (en) Fassara

1 Nuwamba, 2020 - 17 Satumba 2022
Amadou Hott (mul) Fassara - Amadou Ba
Minister of the Interior of Senegal (en) Fassara

Satumba 2013 - Satumba 2017
Pathé Seck (en) Fassara - Aly Ngouille Ndiaye (en) Fassara
mayor (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa Senegal
Karatu
Makaranta Université Cheikh Anta Diop (en) Fassara
National School of Administration of Senegal (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da minista

Abdoulaye Daouda Diallo ɗan siyasan Kasar Senegal ne kuma shugaban Majalisar Tattalin Arziki, Jama'a da kuma Muhalli ta Senegal tun watan Afrilun shekarar 2023. [1] Ya kasance Ministan kasafin kudi na farko a karkashin Abdoul Mbaye daga Afrilun shekarar 2012 zuwa Satumbar shekarar 2013, ministan cikin gida daga Satumbar shekarar 2013 zuwa shekarar 2017, kuma Ministan gyaran Muhali , tafiyetafiye da kuma samarwa daga Satumbar shekarar 2017 zuwa watan Afrilu shekarar 2019 . [2][3][4]

  1. cfeditorfr (2023-04-24). "SENEGAL-POLITICS / Abdoulaye Daouda Diallo appointed President of the Economic, Social and Environmental Council". Senegal (in Faransanci). Retrieved 2025-07-14.
  2. "Transcript of the October 2019 African Finance Ministers Press Conference". IMF (in Turanci). Retrieved 2025-07-14.
  3. "Abdoulaye Daouda DIALLO - SENEGEL - Senegalese Next Generation of Leaders". www.senegel.org (in Turanci). Retrieved 2025-07-14.
  4. AfricaNews (2018-07-23). "Senegal looks to expand cooperation with China after Xi visit". Africanews (in Turanci). Retrieved 2025-07-14.