Abdoulaye Diori Kadidiatou Ly
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | mace |
| Ƙasar asali | Nijar |
| Shekarun haihuwa | 5 ga Maris, 1952 |
| Wurin haihuwa | Niamey |
| Lokacin mutuwa | 12 Disamba 2020 |
| Wurin mutuwa | Niamey |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | alƙali |
| Muƙamin da ya riƙe |
chief judge (en) |
| Ilimi a |
University of Paris-Sud (en) |
| Doctoral advisor (en) |
Joëlle Le Morzellec (en) |
Abdoulaye Ly Diori Kadidiatou Ita ce shugabar kotun tsarin mulkin Nijar, wadda ta riƙe wannan muƙamin tun a shekarar 2013.[1]
Ita ce mace ta biyu da ta riƙe muƙamin shugabar kotun tsarin mulkin Nijar (ta farko Salifou Fatimata Bazeye).[2]
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haife ta a 1952 a Yamai, Kadidiatou ta fara aiki a matsayin ungozoma. Daga nan ta yanke shawarar yin karatu a Jami'ar Yamai kuma a cikin 2005 ta sami digiri na uku a fannin shari'a daga Jami'ar Paris-Saclay.[2] Ta yi aure da marigayi Abdoulaye Hamani Diori.[2]