Jump to content

Abdoulaye Diouf sarr

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdoulaye Diouf sarr
Minister of Health of Senegal (en) Fassara

7 Satumba 2017 - 27 Mayu 2022
Awa Marie Coll-Seck - Marie Khemesse Ngom Ndiaye (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa Senegal
Karatu
Makaranta Lumière University Lyon 2 (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da minista
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Alliance for the Republic (en) Fassara
Abdoulaye Diouf Sarr a watan Yulin shekarar 2018.

Abdoulaye Diouf Sarr (an haife shi a karni na 20) ya kasance ɗan siyasan Kasar Senegal ne . [1]

Ayyukan siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya kasance Ministan Lafiya har sai da Shugaba Macky Sall ya kore shi a ranar 26 ga watan Mayun 2022, biyo bayan gobarar asibiti da ta kashe jarirai hat 11 a birnin Tivaouane . [2] Marie Khemesse Ngom Ndiaye ce ta maye gurbinsa.[3]

  1. "Senegal's president calls for three days of mourning after 11 babies die in fire". The Independent (in Turanci). 2022-05-27. Retrieved 2022-05-28.
  2. Nimi Princewill (27 May 2022). "Senegal President sacks health minister after hospital fire that killed eleven babies". CNN. Retrieved 2022-05-28.
  3. "Who is Dr Marie Khémesse Ngom Ndiaye, the new Minister of Health in Senegal?". Afriq54 (in Turanci). 2022-05-27. Retrieved 2022-06-02.