Abdoulkarim Goukoye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdoulkarim Goukoye
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Nijar
Suna Abdul
Shekarun haihuwa 16 ga Yuli, 1964
Wurin haihuwa Niamey
Lokacin mutuwa 8 Nuwamba, 2021
Wurin mutuwa City of Brussels (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a ɗan siyasa da hafsa
Ilimi a Centro Alti Studi per la Difesa (en) Fassara
Military rank (en) Fassara brigadier general (en) Fassara
Mamba na Supreme Council for the Restoration of Democracy (en) Fassara

Abdoulkarim Goukoye (8 Yuli 1964 - 8 Nuwamba 2021) ɗan gwagwarmayar Nijar ne kuma ɗan siyasa.[1] Ya taka rawa a juyin mulkin da aka yi a Nijar a shekara ta 2010, wanda ya hamɓarar da shugaba Mamadou Tandja. Bayan nasarar juyin mulkin, ya zama kakakin majalisar ƙoli ta maido da dimokuraɗiyya a ƙarƙashin Salou Djibo.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]