Jump to content

Abdul Ahad Talib

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Maulvi Abdul Ahad Talib (Pashto) ɗan siyasan Taliban ne kuma kwamandan Afghanistan wanda a halin yanzu yake aiki a matsayin Gwamna Lardin Helmand tun daga 24 ga watan Agusta 2021.[1]

A ranar 30 ga Oktoba 2023, an nada Talib a matsayin kwamandan sojojin musamman na Hibatullah Akhundzada. Abdul Rahman Kunduzi ne ya maye gurbin matsayin Gwamnan Helmand . [2]

  1. "Taliban governor of Helmand's message to west: 'Come back with money, not guns'". TheGuardian.com. 14 September 2021.
  2. 8am, 8am. "Taliban Leader Appoints "Special Commander" to Secure His Safety". 8am.media. 8am. Retrieved 25 January 2025.