Abdul Ganiyu Salami
Appearance
Abdul Ganiyu Salami (an haife shi 5 Oktoba 1942) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya kuma ɗan ƙasar Ghana . Salami ya wakilci Ghana a gasar cin kofin Afrika a shekarar 1965. A 1967 ya koma Najeriya.[1] Ya yi takara a gasar maza a gasar Olympics ta bazara ta 1968.[2].
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://nextedition.com.ng/2017/09/15/sports-flakes-naija-stars-lifted-ghana/
- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Abdul Ganiyu Salami Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 21 October 2018.