Jump to content

Abdul Khaliq Abid

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Maulvi Abdul Khaliq Abid (Pashto) ɗan siyasan Taliban ne na Afghanistan wanda a halin yanzu yake aiki a matsayin Mataimakin Gwamna Lardin Zabul tun daga 7 ga Nuwamba 2021. [1][2] Ya kuma yi aiki a matsayin Gwamna na Lardin Nimruz daga Agusta 2021 zuwa 6 Nuwamba 2021. [3]

  1. "تعیینات گسترده طالبان؛ والی جدید طالبان در نیمروز آغاز به کار کرد". November 12, 2021. Archived from the original on December 20, 2021. Retrieved December 20, 2021.
  2. Ahmadzai, Asif (November 8, 2021). "New governors named for 17 provinces" – via pajhwok.com.
  3. "والی نیمروز: همه اتباع این کشور حقوق مساوی دارند". آژانس خبری باختر. October 30, 2021.