Jump to content

Abdul Malik Kakar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abdul Malik Kakar ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba na Majalisar lardin Balochistan daga Mayu 2013 zuwa Mayu 2018.

Rayuwa ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a ranar 6 ga Yulin 1954 a Gundumar Pishin . [1]

Ayyukan siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An zabe shi a Majalisar lardin Balochistan a matsayin dan takarar Jamiat Ulema-e Islam (F) daga mazabar PB-9-Pishin-II a Babban zaben Pakistan na 2013. Ya samu kuri'u 15,818 kuma ya kayar da dan takara mai zaman kansa, Asfand Yar Kakar . [2]

  • Jerin Deobandis
  1. "Profile". www.pabalochistan.gov.pk. Provincial Assembly of Balochistan. Archived from the original on 23 June 2017. Retrieved 15 January 2018.
  2. "2013 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 1 February 2018. Retrieved 30 April 2018.