Abdul Qayyum Zakir
7 Satumba 2021 -
24 ga Augusta, 2021 - 7 Satumba 2021 ← Bismillah Khan Mohammadi (en) | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Helmand Province (en) | ||||
| ƙasa | Afghanistan | ||||
| Mazauni | Guantanamo Bay detention camp (en) | ||||
| Sana'a | |||||
Abdul Qayyum “Zakir” (an haife shi a shekara ta 1973), wanda kuma aka sani da nom de guerre Abdullah Ghulam Rasoul, [1] [2] kwamandan mayakan Taliban ne kuma mukaddashin ministan tsaro na gwamnatin Taliban da ba a amince da ita ba a halin yanzu tana mulkin Afghanistan.[6] Ya kuma kasance mukaddashin Ministan Tsaro na Taliban, daga 24 ga Agusta 2021 zuwa 7 ga Satumba 2021.[3]
Zakir ya shiga kungiyar Taliban a shekarar 1997 kuma ya shiga yakin basasar Afghanistan.[4] Ya rike mukaman mataimakin kwamandan soji, kwamandan bangaren arewa da kuma ministan tsaro na wani dan lokaci kadan a gwamnatin Taliban ta farko ta Afghanistan. Bayan mamayar da Amurka ta yi wa Afganistan, Zakir ya mika wuya ga sojojin Amurka kuma aka tsare shi a sansanin Guantanamo Bay na Amurka da ke Cuba.[5] An dauke shi daga hannun Amurka zuwa kurkukun Pul-e-Charkhi a Afghanistan, inda daga baya aka sake shi.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Gopal, Anand (April 30, 2010). "Qayyum Zakir: The Taliban's Rising Mastermind". The Christian Science Monitor. Archived from the original on 2016-03-18. Retrieved 2010-05-31.
- ↑ Evans, Michael; Philp, Catherine (March 13, 2009). "Afghans pressed to explain release of Abdullah Ghulam Rasoul". The Times. London. Archived from the original on November 17, 2021. Retrieved September 3, 2021.
- ↑ "Taliban appoints former Guantanamo detainee as acting defense minister, Al Jazeera says". Reuters. 2021-08-24. Archived from the original on 2021-08-24. Retrieved 2021-08-24
- ↑ "عبد القيوم ذاكر... 5 معلومات أساسية عن مسؤول اللجنة العسكرية لطالبان". www.alaraby.co.uk/ (in Arabic). 16 August 2021. Archived from the original on 17 November 2021. Retrieved 25 August 2021.
- ↑ "List of Individuals Detained by the Department of Defense at Guantanamo Bay, Cuba from January 2002 through May 15, 2006" (PDF). United States Department of Defense. 2006-05-15. Archived from the original on 2018-12-25. Retrieved 2006-05-15
- ↑ Evans, Michael; Philp, Catherine (March 13, 2009). "Afghans pressed to explain release of Abdullah Ghulam Rasoul". The Times. London. Archived from the original on November 17, 2021. Retrieved September 3, 2021.