Abdul Razak al-Hashimi
Appearance
Dr. Abdul Razak al-Hashimi (Larabci: عبد الرزاق الهاشمي) tsohon jami'in diflomasiyyar Iraqi ne, kuma ministan ilimi mai zurfi, kuma babban mai baiwa Saddam Hussein shawara.
Hashimi ya kammala karatunsa a jami'ar Boston a shekara ta 1969. A shekarar 1974, yana cikin wata tawaga da za ta je Faransa don tattaunawa kan siyan injinan nukiliya.
Ya jagoranci kungiyar kawance da zaman lafiya da hadin kai ta kasar Iraki don tinkarar mamayar Iraki a shekara ta 2003 tare da masu sa kai na garkuwa da mutane[1]
manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Edwards, Charlotte, Inside the deluded world of the 'human shields', The Telegraph, 2 March 2003