Abdulazeez Idris
Appearance
Abdulazeez Idris (an haife shi a watan Yuni 1970) ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Kogi. Ya wakilci mazabar Okene/Ogori/Magongo a majalisar tarayya, inda ya zama dan jam’iyyar PDP daga 2003 zuwa 2007.[1][2].