Abduljabbar Nasiru Kabara
It has been suggested to merge this page with Abduljabbar Nasuru Kabara.
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | jahar Kano, 7 ga Faburairu, 1970 (56 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Nasiru Kabara |
| Karatu | |
| Harsuna | Hausa |
| Sana'a | |
| Sana'a |
Islamic cleric (en) |
Abduljabbar Nasuru Kabara (an haife shi a ranar 7 ga watan Fabrairun shekarar 1970) Abduljabbar sanannen malamin addinin Islama ne na Najeriya kuma mabiyin Qadiriyya wanda ke zaune a Kano, Najeriya, wanda ake zargi da cin zarafi ga annabi Muhammadu (SAW) Shi ɗane na Nasiru Kabara, tsohon shugaban ƙungiyar Qadiriyya ta Afirka ta Yamma kuma ƙaramin ɗan'uwa ga Karibullah Nasir Kabara wanda ya gaji mahaifin su marigayi.
Kuruciya
[gyara sashe | gyara masomin]Abduljabbar Nasuru Kabara (an haife shi a ranar 7 ga watan Fabrairun shekarar 1970) Abduljabbar sanannen malamin addinin Islama ne na Najeriya kuma mabiyin Qadiriyya wanda ke zaune a Kano, Najeriya, wanda ake zargi da cin zarafi ga annabi Muhammadu (SAW) Shi ɗane na Nasiru Kabara, tsohon shugaban ƙungiyar Qadiriyya ta Afirka ta Yamma kuma ƙaramin ɗan'uwa ga Karibullah Nasir Kabara wanda ya gaji mahaifin su marigayi.
An haifi Abduljabbar a unguwar Kabara a birnin Kano, Najeriya, cikin gidan shahararren shugaban Darikar Qadiriyya na Yammacin Afirka Sheikh Nasir Kabara . Sunan mahaifiyarsa shine Hajiya Hafsah Abdussamad . Shi ɗan'uwan Qaribullahi Nasuru Kabara ne, wanda ya cigaba da shugabancin ƙungiyar Qadiriyya a Najeriya bayan mutuwar mahaifinsu a shekara ta 1996. [1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The man Sheikh Abduljabbar Kabara – who's he?". Daily Trust (in Turanci). 4 February 2021. Retrieved 2021-02-26.
- ↑ "Ku San Malamanku tare da Sheikh Abduljabbar Kabara". BBC News Hausa. 2020-11-06. Retrieved 2021-02-26.