Jump to content

Abdulkadir Shehu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdulkadir Shehu
Gwamnan jahar delta

17 Nuwamba, 1993 - 10 Disamba 1993
Felix Ibru - Bassey Asuquo
Rayuwa
Cikakken suna Abdulkadir Shehu
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Alhaji Abdulkadir Shehu ya kasance mukaddashin Administrator na Jihar Delta, Najeriya tsakanin watan Nuwamba 17, 1993 har zuwa Disamba 10, 1993, bayan Janar Sani Abacha ya hau mulki daga gwamnatin farar hula.[1] Shehu ya kasance Kwamishinan 'yan sanda na Jihar Delta, kuma ya cika bayan an kori zababben gwamnan har sai da aka nada Colonel Bassey Asuquo a matsayin mai gudanarwa.[2]

  1. "Nigeria States". WorldStatesmen. Archived from the original on 28 May 2010. Retrieved 30 May 2010.
  2. "Delta State Economic Empowerment and Development Strategy" (PDF). Delta State Ministry of Economic Planning. Archived from the original (PDF) on July 24, 2011. Retrieved 30 May 2010.