Jump to content

Abdulkadir Jelani Danbuga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdulkadir Jelani Danbuga
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Mutuwa 11 Oktoba 2023
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Abdulkadir Jelani Danbuga dan siyasar Najeriya ne. Ya kasance mamba mai wakiltar mazabar Isa/Sabon Birni na jihar Sokoto a majalisar wakilai ta tarayya. Ya mutu a ranar 11 ga Oktoba, 2023, yana da shekaru 63, bayan gajeriyar rashin lafiya.[1][2][3][4]

  1. Tinubu mourns late Sokoto lawmaker, Danbuga". www.premiumtimesng.com. Retrieved 2025-01-10.
  2. Ibrahim, El-Ameen (2023-10-11). "Reps suspend sitting, mourn late colleague, Danbuga". Punch Newspapers. Retrieved 2025-01-10
  3. Nseyen, Nsikak (2023-10-11). "House of Reps member, Jelani Danbuga is dead". Daily Post Nigeria. Retrieved 2025-01-10.
  4. Maruf, Olakunle (2023-10-11). "Sokoto federal lawmaker, Danbuga, buried in home town". Tribune Online. Retrieved 2025-01-10.