Jump to content

Abdulla Baba Fatadi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdulla Baba Fatadi
Rayuwa
Haihuwa Lagos,, 2 Nuwamba, 1985 (40 shekaru)
ƙasa Baharain
Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Al-Najma (en) Fassara2002-20043113
Al-Ahli Club (en) Fassara2004-20062812
Al-Muharraq SC (en) Fassara2006-20083014
  Bahrain men's national football team (en) Fassara2007-
Al Kharaitiyat SC (en) Fassara2008-2009232
  Neuchâtel Xamax FCS (en) Fassara2009-2010171
Kalba FC (en) Fassara2010-2011100
Qadsia SC (en) Fassara2010-2011101
Al Qadsiah FC (en) Fassara2011-2011101
Al Jahra SC (en) Fassara2011-2012193
Al-Shoalah (en) Fassara2012-2013110
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 176 cm

Abdulla Baba Fatadi (An haife shi ranar 2 ga watan Nuwamba, 1985) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. An haife shi a matsayin Babatunde Fatai a birnin Lagos na Najeriya, ya wakilci kasar Bahrain a matakin kasa da kasa. [1]