Abdullah ɗan Rawahah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Abdullah dan Rawahah)
Abdullah ɗan Rawahah
Rayuwa
Haihuwa Madinah, unknown value
Mutuwa Mu'tah (en) Fassara, 629 (Gregorian)
Yanayin mutuwa  (killed in action (en) Fassara)
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a maiwaƙe da Soja
Aikin soja
Ya faɗaci Badar
Yaƙin Uhudu
Yaƙin gwalalo
Yaƙin Khaybar
Yakin Mu'tah
Imani
Addini Musulunci

Abdullah Dan Rawahah Sahabi ne daga cikin sahabban Annabi Muhammad S.A.W. yana daya daga cikin sahabban annabin musulunci Muhammad [1] wanda aka kashe a yakin Mu'uta .

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ibn Rawaha dan kabilar Banu Khazraj ne na larabawa . [2] A lokacin da rubutu ba sana’a ba ce, ya kasance marubuci kuma mawaƙi. [3]

Ya kasance daya daga cikin wakilan Ansar goma sha biyu wadanda suka yi mubaya'a kafin Hijira, daga baya kuma suka yada Musulunci zuwa Madina . Haka nan yana cikin mutane 73 da suka yi mubaya'a ga Muhammadu a Madina. An ce ya kasance a faɗake game da makircin Abd-Allah ibn Ubayy . [4]

Balaguron soja har zuwa mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Abdullahi bn Rawaha shi ne shugaba na uku a yakin Mu'uta, daga nan kuma aka kashe shi a lokacin yakin. [5] Ya kuma jagoranci nasa balaguron da aka fi sani da Yakin Abdullahi bn Rawaha, inda aka tura shi ya kashe Al-Yusayr bn Rizam.

kabarin Abdullah, Muta,Jordan


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Jafar al-Tayyar, Al-Islam.org, 2013-01-21
  2. The Sealed Nectar The Second ‘Aqabah Pledge Error in Webarchive template: Empty url. on sunnipath.com
  3. O My Soul, Death Is Inevitable, So It Is Better for You to Be Martyred Error in Webarchive template: Empty url., URL accessed 2009-09-30
  4. O My Soul, Death Is Inevitable, So It Is Better for You to Be Martyred Error in Webarchive template: Empty url., URL accessed 2009-09-30
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2006-06-30. Retrieved 2023-12-28.