Abdullahi Aliyu Ahmed
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Abdullahi Aliyu Ahmed ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka yana wakiltar mazaɓar Matazu/Musawa a jihar Katsina a majalisar dokokin Najeriya ta 10. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Abdullahi Ahmed: Leaving an Indelible Mark through Service to Humanity – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2024-12-23.
- ↑ Anichukwueze, Donatus (2024-03-31). "Lawmaker Threatens Legal Action Against Air Peace Over Delays, Flight Disruptions". Channels Television (in Turanci). Retrieved 2024-12-23.
- ↑ Isah, Oricha Onoruoiza (2024-05-15). "Appraising Ahmed Aliyu Abdullahi's stewardship". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2024-12-23.