Jump to content

Abdullahi Kalambaina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullahi Kalambaina
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Kware/Wamakko
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Alhaji Abdullahi Kalambaina, dan siyasar Najeriya ne a karkashin jam'iyyar APC. Yana wakiltar mazabar tarayya ta Kware/Wamakko ta jihar Sokoto a majalisar wakilai, a 2019.[1] An zabe shi ne a karkashin jam’iyyar APC.[2]

  1. APC wins House of Rep bye-election in Sokoto State". Retrieved 2025-01-07.
  2. Nation, The (2017-10-29). "APC wins Sokoto by-election". The Nation Newspaper. Retrieved 2025-01-29.