Abdullahi Oyedele
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Ibadan, 15 ga Yuli, 1999 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Yarbanci | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Abdullahi Adekunle Oyedele listen ⓘ (an haife shi 15 Yuli 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke buga wasan tsakiya a ƙungiyar Mazovia Mińsk Mazowiecki ta ƙasar Poland. [1] [2][1][2]