Jump to content

Abdullahi Sa'ad Abdulkadir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullahi Sa'ad Abdulkadir
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Ningi/Warji
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Abdullahi Sa'ad Abdulkadir ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taɓa zama mamba mai wakiltar mazaɓar Ningi/Warji a majalisar wakilai. [1] [2]

Rayuwar farko da aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Abdullahi Sa'ad Abdulkadir a shekarar 1978 kuma ɗan asalin jihar Bauchi ne. Ya gaji Salisu Zakari kuma an zaɓe shi a shekarar 2019 a matsayin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Ningi/Warji ta tarayya. [1] [2] Ya raba buhunan shinkafa da sauran abubuwan jinya ga al’ummar mazaɓar sa. [3]

  1. 1.0 1.1 "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  2. 2.0 2.1 "Candidates - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-05. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":1" defined multiple times with different content
  3. Abdulhamid, Hafsat (2020-04-30). "Bauchi lawmaker supports state govt, donates 700 bags of rice". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.