Abdullahi Taiwo Abdulrasheed
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Owode (en) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Abdullahi Taiwo Abdulrasheed (an haife shi a ranar 29 ga watan Satumba, 1971) ɗan siyasan Najeriya ne shi kuma memba na majalisa ta 8 da ke wakiltar mazabar Owode/Onire a Majalisar Dokokin Jihar Kwara. [1] [2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Hon. Abdullahi Taiwo Abdulrasheed". Kwara State House of Assembly (in Turanci). Archived from the original on 2025-01-19. Retrieved 2025-01-07.
- ↑ Nation, The (2018-03-06). "Kwara bans trade in human parts". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ Wande, S.-Davies (2018-03-06). "Sales of human parts attract 10 years jail term ―Kwara House". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.