Jump to content

Abdullahi Tijjani Gwarzo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullahi Tijjani Gwarzo
Rayuwa
Haihuwa jihar Kano
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Abdullahi Tijjani Gwarzo (an haife shi a ranar 23 ga watan Satumba 1960) ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. Ya kasance Ƙaramin ministan gidaje da raya birane. [1] [2]

A watan Oktoban 2024, Yusuf Abdullahi Ata ne ya gaje shi bayan sauya shekar da shugaba Bola Tinubu ya yi a majalisar ministocinsa. [3] [4] [5]

  1. "Abdullahi Tijjani Gwarzo: Legacy of Excellence in Public Service – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2024-12-25.
  2. sunnews (2023-11-18). "Abdullahi Tijjani Gwarzo: Legacy of Excellence in Public Service". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-26.
  3. Sola (2024-10-27). "Why President Tinubu should reconsider Abdullahi Gwarzo". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.
  4. Nwaokolo, Sandra (2024-10-24). "Yusuf Abdullahi Ata: Former classroom teacher, lawmaker becomes Tinubu's minister-designate". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-25.
  5. "My appointment is political, mission is to recapture Kano for APC – new Minister – Daily Trust". dailytrust.com. Retrieved 2024-12-25.