Abdullahi Umar Faruk
Appearance
5 ga Yuni, 2007 - District: Bunza/Birnin Kebbi/Kalgo | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Hausa | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Abdullahi Umar Faruk ɗan siyasar Najeriya ne daga jihar Kebbi, an haife shi a watan Maris ɗin shekarar 1963. Ya taɓa zama ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Birnin Kebbi/Kalgo/Bunza daga shekara ta 2003 zuwa 2007 da kuma a 2007 zuwa 2011, a matsayin dan jam'iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP). Ya wakilci Toungo a Majalisar Dokokin Jiha a 2019. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The House of Representatives, Federal Republic of Nigeria". 2007-12-21. Archived from the original on 21 December 2007. Retrieved 2025-01-08.
- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ "House of Representatives Member | Honourable Abdullahi Faruk". 2007-10-20. Archived from the original on 20 October 2007. Retrieved 2025-01-08.