Jump to content

Abdullahi musa ashafa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdullahi musa ashafa
head of department (en) Fassara


Deputy Vice Chancellor (en) Fassara


dean (en) Fassara


Deputy Dean (en) Fassara


mataimakin shugaban jami'a

Rayuwa
Haihuwa Zangon Kataf da Jahar Kaduna, 29 Satumba 1967 (58 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Zariya
Jami'ar Bayero
Jami'ar, Jos
Harsuna Hausa
Turanci
Sana'a
Sana'a university teacher (en) Fassara
Employers Jami'ar Jihar Kaduna

Abdullahi Musa Ashafa Farfesa ne a fannin Tarihi Diflomasiya kuma Mukaddashin Shugaban Jami’ar Jihar Kaduna[1][2]

Ashafa ya taba zama shugaban karatun digiri na biyu a jami’ar jihar Kaduna (KASU) sannan ya rike mukamin mataimakin shugaban jami’a (Academic) a shekarar 2018. A baya ya taba zama malami a makarantar horas da sojoji ta Najeriya da ke Kaduna kuma ya yi aiki a matsayin babban jami’in gudanarwa a karkashin mai ba shugaban Najeriya shawara na musamman kan huldar jam’iyyu.[1][1][3] A ranar 23 ga wata Yuni na shekara 2022 an nada shi Act. Mataimakin shugaban jami’ar KASU na majalisar gudanarwar jami’a ta 5, bayan kammala wa’adin magabacinsa Yohanna Tella. Nadin Ashafa na tsawon shekaru biyar ne.[4][5]

  1. 1.0 1.1 1.2 III, Admin (2022-06-24). "Ashafa appointed acting VC of KASU". Blueprint Newspapers Limited. Retrieved 2024-12-14.
  2. Bankole, Idowu (2022-06-24). "Abdullahi Ashafa is new Acting Vice-Chancellor of Kaduna State University". Vanguard News. Retrieved 2024-12-14.
  3. Nation, The (2018-06-05). "KASU gets new Deputy Vice Chancellors". The Nation Newspaper. Retrieved 2024-12-14.
  4. Bode (2022-11-14). "Prof. Musa assumes office as new VC of Kaduna State University". National Accord Newspaper. Retrieved 2024-12-14.
  5. Gabriel, John (2022-06-23). "Prof Abdullahi Musa Ashafa appointed Acting KASU Vice-Chancellor". Daily Post Nigeria. Retrieved 2024-12-14.