Abdulmalik Jauro Musa
Appearance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Abdulmalik Jauro Musa ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne. Ya taɓa zama mataimakin marasa rinjaye a majalisar dokokin jihar Adamawa yana wakiltar mazaɓar Ganye. Ya rasu a ranar Juma’a, a watan Mayun shekara ta 2024. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Odili, Esther (2024-05-24). "Tragedy as Adamawa House of Assembly loses minority whip". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
- ↑ Yola, Onimisi Alao (2024-05-24). "JUST IN: Adamawa Assembly loses minority whip". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
- ↑ Ochetenwu, Jim (2024-05-24). "Adamawa House of Assembly loses member". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.