Abdulmalik Sarkin Daji
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Abdulmalik Sarkin Daj ɗan siyasar Najeriya ne. A yanzu haka ya zama mamba mai wakiltar mazaɓar Mariga a majalisar dokokin jihar Neja ta 10. Kuma ya taɓa zama shugaban majalisar. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Oladipo, Adelowo (2023-06-13). "Ex-commissioner, Sarkin Daji, emerges 10th Niger Assembly Speaker". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ Dennis, Priscilla (2023-11-10). "Niger Speaker, Sarkin Daji mourns security aide, Mohammed". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ Otuchikere, Chika (2024-10-15). "Niger Speaker to sponsor inter-tribal agency establishment bill". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.