Jump to content

Abdulraheem amoo Oladimeji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdulraheem amoo Oladimeji
Rayuwa
Sana'a

AbdulRaheem Amoo Oladimeji, OFR, FNAEAP ɗan kasuwa ɗan Najeriya kuma masanin ilimi, kuma wanda ya kafa Abdur-Raheem Oladimeji Islamic Foundation (AROIF), Nigeria - wanda daga baya ya zama babban mai mallakar Jami'ar Al-Hikmah.[1][2]

An haifi Oladimeji, a ranar 8 ga Yuni, 1938 a Igbaja, karamar hukumar Ifelodun a jihar Kwara, Najeriya. inda mahaifinsa, Malam, Yusuf Oladimeji, mafarauci ne, manomi kuma mai sana'ar ganye, mahaifiyarsa kuma mai kiwon kaji ce.[1][3]

Sanannun cibiyoyi

[gyara sashe | gyara masomin]

Alhaji Raheem Oladimeji and Sons Ltd: Suke shigo da bindigogi da alburusai. Universal Chemical and Explosives Company Ltd: Kera da shigo da sinadarai da abubuwan fashewa don masana'antu daban-daban. Kamfanin Dynaco Nigeria Ltd: Yana fitar da sarrafa duwatsu masu daraja.A. Oladimeji Agriculture Ltd: Yana shiga aikin noma, sarrafa abinci, kiwon kaji, kiwon dabbobi, da kamun kifi. Alhaji Rabi Allahu and Sons Ltd: Yana samar da ayyukan gine-gine da lantarki. Jami’ar Al-Hikmah wadda aka kafa ta a shekarar 2005.[4]

  1. "The Founder – Al-Hikmah University, Ilorin – Learning for Wisdom and Morality". Retrieved 2025-06-11.
  2. Abuja, Tony Akowe (2025-01-31). "Al-Hikmah University confers honorary doctorate on Speaker Abbas". The Nation Newspaper. Retrieved 2025-06-11
  3. "How I established Al-Hikmah university with no formal education – Oladimeji - Daily Trust". https://dailytrust.com/. 2022-10-08. Retrieved 2025-06-11. {{cite web}}: External link in |website= (help)
  4. Adewole, Segun (2025-01-08). "Zulum preaches hard work, humility at Al-Hikmah varsity's 20th anniversary". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News. Retrieved 2025-06-11.