Jump to content

Abdulrahman Bashir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdulrahman Bashir
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kaduna, 15 ga Janairu, 1991 (34 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Abdulrahman Bashir (an haife shi a ranar 15 ga Janairu, 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan Najeriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan gaba ga ƙungiyar Plateau United ta Gasar Kwallon Kafa ta Ƙwararru ta Najeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.