Abdurrahman Bello Dambazau
Appearance
Abdulrahman Bello Dambazau (an haife shi a 14 ga watan Maris, a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da hudu 1954) a Jihar Kano, Nijeriya. tsohon janar din sojin Sojan Nijeriya ne, wanda a yanzu shine minista na ma'aikatar cikin kasa wato ministry of Interior. Dambazau yarike mukamin Shugaban hafsan soji (COAS) daga 2008, zuwa 2010, inda yamaye gurbin Lieutenant General Luka Yusuf.