Abdussalam Abubakar
Appearance
An haifi Abubakar, dan kabilar Hausa a ranar 13 ga watan Yuni 1942 ga Abubakar Jibrin da Fatikande Mohammed, a Minna, Jihar Neja, Najeriya.
Daga 1950 zuwa 1956 ya halarci makarantar firamare ta Minna Native Authority. Daga 1957 zuwa 1962, ya yi karatun sakandare a Kwalejin Gwamnati, Bida, Jihar Nijar. Daga Janairu zuwa Oktoba 1963, ya yi karatu a Technical college Kaduna. [ana buƙatar hujja][<span title="This claim needs references to reliable sources. (November 2022)">citation needed</span>]