Abiloma Emmanuella Fashola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abimola Emmanuella Fashola, (An haife ta ranar 6 ga watan Afrilu, 1965) a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, kudu maso yammacin Najeriya. Toshuwar uwar gidan tsohon gwamnan legos ce wato Babatunde Fashola.[1]

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

An horar da ita a matsayin sakatare a Kwalejin Sakatariyar Lagoon da ke Legas, inda ta samu takardar difloma. Daga baya ta samu takardar shaidar karatun Kimiyyar Kwamfuta daga Jami’ar Legas.

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ta yi aiki na ɗan gajeren lokaci a matsayin yar jaridar da ke horarwa a jaridar Daily Sketch kafin ta shiga aikin British Council a 1987 amma ta yi murabus a 2006 lokacin da mijinta Babatunde Fasholawas ya zama ɗan takarar tutar jam’iyyarsa kuma ɗan takarar gwamna na rusasshiyar Action Congress of Nigeria. [2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-11. Retrieved 2023-07-11.
  2. https://leadlearn.org/ceo/