Jump to content

Abincin Tamil

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abincin Tamil
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Asian cuisine (en) Fassara
Bangare na Tamil culture (en) Fassara

Abinci na Tamil salon abincine na Mutanen Tamil wanda ya samo asaline daga kudancin Indiya na jihar Tamil Nadu da makwabciyar Sri Lanka.[ana buƙatar hujja] A lokuta na musamman, ana bada abincin gargajiya na Tamil a hanyar gargajiya, ta amfani da ganyen ayaba a maimakon kayan aiki. Bayancin abinci, ana amfani da ganyen ayaba a matsayin abinci na biyu ga shanu. Abincin karin kumallo na yau da kullun ya ƙunshi idli ko Dosas tare da chutney. Abincin rana ya haɗa da shinkafa, sambar, curd, kuzhambu, da kuma rasam.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.