Jump to content

Abingdon, Illinois

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abingdon, Illinois


Suna saboda Abingdon (en) Fassara
Wuri
Map
 40°48′13″N 90°24′03″W / 40.8036°N 90.4008°W / 40.8036; -90.4008
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka
Jihar Tarayyar AmurikaIllinois
County of Illinois (en) FassaraKnox County (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 2,951 (2020)
• Yawan mutane 797.57 mazaunan/km²
Home (en) Fassara 1,456 (2020)
Labarin ƙasa
Yawan fili 1.43 mi²
• Ruwa 0 %
Altitude (en) Fassara 229 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1828
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 61410
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 309

Abingdon birni ce a karkashin Gundumar Knox Illinois, Amurka, mil 50 (80 km) kudu da Peoria. Tana daga cikin yankin Galesburg, Illinois. An fara zama a garin a shekarar alif 1828, an shigar da ita a hukumance a shekarar 1857. A cikin watan Yunin 1907, an bada lambar yabo ta lasisin tarkon bera mai sipirin ga William Hooker William Armstrong da kuma Knox Mark, dukkanninsu daga garin Abingdon suke.[1] Yawan mutanen garin ya kai kimanin mutum 3,319 dagane da kidayar shekara ta 2010,[2] ya ragu daga mutum 3,612 daga kidayar shekara ta 2000.[3]

An kafa garin Abingdon a cikin shekara ta 1836, an sanya mata suna a madadin Abingdon, Maryland, gidan gargajiya na mutumin farko da ya fara zama a wurin.[4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Patent of William C. Hooker's animal-trap in Google Patents.
  2. "Geographic Identifiers: Census 2010 Demographic Profile Data (G001): Abingdon city, Illinois". American Factfinder. U.S. Census Bureau. Retrieved February 25, 2019.[dead link]
  3. "Geographic Identifiers: Census 2000 Summary File 1 (SF 1) 100-Percent Data (G001): Abingdon city, Illinois". American Factfinder. U.S. Census Bureau. Retrieved February 25, 2019.[dead link]
  4. Callary, Edward (29 September 2008). Place Names of Illinois. University of Illinois Press. p. 1. ISBN 978-0-252-09070-7.