Abraham Lincoln

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Abraham Lincoln
Abraham Lincoln O-77 matte collodion print.jpg
16. shugaban Tarayyar Amurka

4 ga Maris, 1861 - 15 ga Afirilu, 1865
James Buchanan Translate - Andrew Johnson Translate
United States representative Translate

4 ga Maris, 1847 - 4 ga Maris, 1849
John Henry Translate - Thomas L. Harris Translate
District: Illinois's 7th congressional district Translate
member of the Illinois House of Representatives Translate

1834 - 1842
Rayuwa
Haihuwa Hodgenville Translate, 12 ga Faburairu, 1809
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazaunin Springfield Translate
Washington, D.C.
Perry County Translate
Hodgenville Translate
Lincoln's New Salem Translate
Harshen uwa Turanci
Mutuwa Petersen House Translate, 15 ga Afirilu, 1865
Makwanci Oak Ridge Cemetery Translate
Springfield Translate
Yanayin mutuwa kisan kai (shot to the head Translate)
Template:P John Wilkes Booth Translate
Yan'uwa
Mahaifi Thomas Lincoln
Mahaifiya Nancy Hanks Lincoln
Abokiyar zama Mary Todd Lincoln Translate  (4 Nuwamba, 1842 -  15 ga Afirilu, 1865)
Yara
Siblings
Ƙabila Lincoln family Translate
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, lawyer Translate, statesperson Translate, postmaster Translate, farmer Translate da hafsa
Tsayi 193 cm
Wurin aiki Springfield Translate da Washington, D.C.
Influenced by Baibûl, Sufferings in Africa Translate da The Pilgrim's Progress Translate
Aikin soja
Fannin soja Illinois National Guard Translate
Digiri captain Translate
Ya faɗaci Black Hawk War Translate
American Civil War Translate
Imani
Jam'iyar siyasa Republican Party Translate
Whig Party Translate
National Union Party Translate
IMDb nm1118823
Abraham Lincoln 1862 signature.svg

Abraham Lincoln (Yarayu daga February 12, 1809 – April 15, 1865) Dan Amurka, lauya kuma Dan'siyasa wanda ya mulki kasar a matsayin shugaba na goma sha shida (16th) Shugaban Amurka tun daga 1861 har sanda aka kashe shi a watan April 1865. Lincoln yajagoranci kasar Civil War, mafi zubda jinin yaki da kasar ta taba yi, akan siyasa da dokokin kasa.[1][2] akan hakane yasa yakare kungiyoyi, Hana sayen bayi, da kara karfin gwamnatin tarayya, da sabunta tattalin arziki.

An haife shi a Kentucky, Lincoln ya girma a western frontier daga gidan talakawa. Wadanda suka ilimantar da kansu, yazama lawyer a Illinois. Ya kuma zama shugaban Jam'iyar Whig , yayi shekara takwas a majalisa da kuma biyu a Congress, sannan yakoma cigaba da aikin lauyansa. Ganin cewar yan dimokradiya sun sake bude yammacin garin prairie dan cigaba da saida bayi yasa yadawo cikin siyasa a 1854.

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. William A. Pencak (2009). Encyclopedia of the Veteran in America. ABC-CLIO. p. 222. ISBN 978-0-313-08759-2.  Unknown parameter |access-date= ignored (help)
  2. Finkelman, Paul; Gottlieb, Stephen E. (2009). Toward a Usable Past: Liberty Under State Constitutions. U of Georgia Press. p. 388.