Abu Ammaar Yasir Qadhi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Abu Ammaar Yasir Qadhi
Rayuwa
Haihuwa Houston, 1975 (44/45 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazaunin Memphis Translate
Karatu
Makaranta Islamic University of Madinah Translate
Yale University Translate
University of Houston Translate
Sana'a
Sana'a theologian Translate
Imani
Addini Sunni Islam

Yasir Qadhi (ana kuma furta Yasir Kazi[1]) musulmi ruwa biyu dan Pakistan da Amurika kuma malamin addinin Musulunci ne. Tun 2001, yake rike da matsayin Shugaban sashen harkokin makaranta a jami'ar Al-Maghrib Institute Jami'a ce ta musulunci kuma ta kasa da kasa wadda ke a garin Houston a jihar [[Texas][ ta kasar Amurika. Yana kuma koyarwa a sashen addinai na jami'ar Rhodes College a birnin Memmphis, Qadhi ya rubuta litattafai masu yawa kuma ya koyar sosoi a fannin addinin musulunci.[2][3] A 2011 The New York Times Magazine Andea Elliott Ya baiyana Qhadi da shararren mutum a duniyar musuluncin Amurika."[4]

Farkon rayuwar sa[gyara sashe | Gyara masomin]

An haifi Qadhi a garin Houston Iyayen sa yan kasar Pakistan ne.[2][4][5] lokacin da Qadhi yan dan shekara biyar, sai ahalin sa suka koma birnin Jiddah na kasar Saudiyya, inda yayi makarantun addinin musulunci. Cikin shekara biyu ya kammala babbar makaranta.[4] Ya dawo kasar Amurika inda ya samu digirin sa fannin harhada dalasumai jami'ar University of Houston.[2]

A lokacin da Qadhi yana da shekara 17 ya samu goyon baya na malamin sa Ali al-Tamimi.[6][7] Qadhi yayi karatu a wajen Al-Tamimi, kuma Qadhi yace ko wanne matsayi yahau to wannan malamunne ya dorashi a hanya."[8] An yanke ma Al-Tamimi hukunci a watan Yuli na 2005 hukuncin daurin dai da rai a kasar Amurika bisa zargin tunzura ta'addanci.[9]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Archived copy". Archived from the original on 2011-08-12. Retrieved 2014-03-24. 
  2. 2.0 2.1 2.2 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named hch
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named cha
  4. 4.0 4.1 4.2 Elliott, Andrea (April 17, 2011). "Meyasa Yasir Qadhi yake magana game da Jihadi" Template:Webarchive, The New York Times.
  5. O’Leary, Mary E. (January 4, 2009). "An American Muslim envisions a new kind of learning". New Haven Register. Archived from the original on 2017-09-11. Retrieved September 10, 2017.  Unknown parameter |dead-url= ignored (help)
  6. "An American Cleric - Interactive Feature - NYTimes.com". www.nytimes.com. Archived from the original on 2016-03-09.  Unknown parameter |dead-url= ignored (help); Unknown parameter |access-date= ignored (help)
  7. Elliott, Andrea (2011-03-17). "Why Yasir Qadhi Wants to Talk About Jihad". The New York Times. ISSN 0362-4331. Archived from the original on 2016-03-08.  Unknown parameter |dead-url= ignored (help); Unknown parameter |access-date= ignored (help)
  8. Macedo, Diane (2010-08-09). "Plans to Build Massive Islamic Centers Raise Concerns in Tennessee | Fox News". Fox News (in en-US). Archived from the original on 2016-03-06.  Unknown parameter |dead-url= ignored (help); Unknown parameter |access-date= ignored (help)
  9. Markon, Jerry (2005-07-14). "Muslim Lecturer Sentenced To Life". The Washington Post (in en-US). ISSN 0190-8286. Archived from the original on 2016-03-04.  Unknown parameter |dead-url= ignored (help); Unknown parameter |access-date= ignored (help)