Abubakar A Gwanki

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

BARKA DA ZUWA Abubakar A Gwanki. .

ABUBAKAR A GWANKI

  • Matakin karatu - Takardar shaidar malanta ta kasa wato (NCE).

TAKAITACCEN KARIHIN ABUBAKAR A GWANKI

An haife shi a kauyen Gwanki, dake karamar hukumar [[Bagwai ta jihar Kano a Najeriya, a 4th february 1991. Yayi makarantar firamare a Kodo special primary school shekarar 2003. Daganan sai ya yi karatun karamar sakandire a GSS Gogori ya gama ta a shekarar 2006. Sai kuma ya wuce babbar sakandire ta GSS D/tofa ya gama ta a shekarar 2009.

Daganan Abubakar A Gwanki ya halarci kwalejin horar da malamai ta Sa'adatu Rimi College Of Education Kumbotso Kano ya gama a shekarar 2016.