Abubakar Amuda-Kannike
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Abubakar Amuda-kannike ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Kwara a Najeriya. Ya wakilci mazabar Ilorin Gabas/Ilorin ta kudu a matsayin dan majalisar wakilai ta kasa, daga 2015 zuwa 2019.[1] Ya kuma yi aiki a matsayin Kwamishinan Ayyuka da Sufuri a Jihar Kwara.[2]