Jump to content

Abubakar Dahiru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abubakar Dahiru
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

25 ga Yuni, 2022 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 - 10 ga Yuni, 2022
District: Lafia/Obi
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

Rayuwa
Haihuwa 5 ga Faburairu, 1969 (57 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Mamba Majalisar Wakilai (Najeriya)
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Abubakar Dahiru ɗan siyasan Najeriya ne daga Jihar Kano a Najeriya, an haife shi a shekara ta 1969. Ya yi aiki a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10, mai wakiltar mazabar Lafia/Obi.[1][2] Ya yi aiki a majalisar wakilai tun farko a karkashin jam’iyyar APC, daga baya kuma ya yi jam’iyyar Social Democratic Party (SDP)[3][4][5]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. ShineYourEye". www.shineyoureye.org. Retrieved 2024-12-11.
  2. National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2024-12-11
  3. Legislator Details - ConsTrack Track and Report on Governement Funded Projects in Nigeria". www.constrack.ng. Retrieved 2025-01-06
  4. National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-06
  5. Attah, Solomon (2023-02-27). "Another SDP candidate cliches House of Reps seat for their term in Nasarawa". Businessday NG. Retrieved 2025-01-06.