Abubakar Hassan Nalaraba
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Abubakar Hassan Nalaraba ɗan siyasan Najeriya ne a yanzu haka ya zama ɗan majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar mazaɓar Awe, Doma da Keana a jihar Nassarawa a majalisar wakilai ta 10. [1] [2] [3]
Shi ne shugaban kwamitin majalisar kan bada tallafi, lamuni da kula da basussuka (Nigeria).
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Why I am backing Betara - Nasarawa lawmaker". The Nation Newspaper (in Turanci). 2023-05-19. Retrieved 2024-12-22.
- ↑ David (2023-02-27). "Nasarawa poll: APC's Nalaraba wins Awe/Doma/Keana". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-22.
- ↑ Nseyen, Nsikak (2023-02-27). "Election result: APC's Rep Nalaraba wins for 2nd term in Nasarawa". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-22.