Abuloma, Jihar Rivers
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar rivers | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Port Harcourt (karamar hukuma) | |||
Abuloma gunduma ce da ke cikin Ƙaramar Hukumar Port Harcourt a Jihar Rivers, Nijeriya. Ta zama gunduma a shekarar 1956, sannan daga baya ta kasance hedikwatar wasu gundumomi daga shekarar 1983 zuwa 1986.[1][2] Sarkin tsohuwar Abuloma a Port Harcourt shi ne Bright Ateke Fiboinumama,[3] Obeomomu-Odu, kuma yana da matsayin sarki na mataki na biyu.[4] Mutanen Abuloma na magana da harshen da ake kira Obulom.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Newspaper, GbaramatuVoice (2022-08-01). "Abuloma monarch presents land to INC in Rivers". GbaramatuVoice Newspaper (in Turanci). Retrieved 2023-05-04.
- ↑ "Port Harcourt Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 2023-05-04.
- ↑ "Come And Invest In My Kingdom, Rivers Monarch Urges Investors – Independent Newspaper Nigeria". independent.ng. Retrieved 2023-05-25.
- ↑ admin (2021-10-31). "ABULOMA KINGDOM: HER QUEST FOR FIRST CLASS KINGSHIP". The Newsriter (in Turanci). Retrieved 2023-05-04.
- ↑ "Did you know Obulom is threatened?". Endangered Languages (in Turanci). Retrieved 2023-05-04.
