Jump to content

Abuukar Abdi Osman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abuukar Abdi Osman
Rayuwa
Haihuwa Somaliya, 
ƙasa Somaliya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa independent politician (en) Fassara

Abuukar Abdi Osman ɗan siyasan Somaliya ne.  Shi ne ministan kiwo, gandun daji da a Somaliya, wanda Firayim Minista Omar Abdirashid Ali Sharmarke ya nada shi a ranar 12 ga Janairu, 2015. h

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]