Access Bank

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Access Bank
kamfani
farawa1989 Gyara
owner ofAccess Bank Gyara
headquarters locationVictoria Island Gyara
official websitehttp://www.accessbankplc.com/ Gyara

Access Bank plc ko Bankin Access, cibiya ce ta hada hadan kudade da ajiyarsu dake da helkwata a jihar Lagos Nijeriya, Bankin Access suna da rassa daban-daban a fadin Afirka kuma kungiyar bankin Access ne suka mallaki bankin. Kuma babban bankin Nijeriya ne ta basu ikon gudanarwa. An kirkira bankin Access a shekara ta 1989. Adireshin helkwatar bankin na a rukunin dake 999c, Danmole Street off Adeola Odeku/Idejo Street, Victoria Island, jihar Lagos, Nijeriya

Manyan masu fada aji na bankin. Babban Mazaunin kamfanin shine: Mosun Belo-Olusoga; Babban mai umurni da gudanarwan kamfani: Herbert Wigwe Ayyukan da bankin access ke samarwa sun hada da bada bashi, Ajiya, Sa hannun jari, Bayarda bashin gidaje, da sauransu. Adadin kudin shigan kamfanin US$298 million (NGN:59 billion) daga shekara ta (2015) Jimillar dukiyar kamfanin US$12.2+ billiyan (NGN:2.412 trilliyan) a shekara ta 2015 Yawan ma'aikatan dake aiki a kamfanin: Samar da mutane dubu Tara 9,000+ a shekara ta 2012

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.