Jump to content

Adaílton (ɗan wasan ƙwallon ƙafa, an haife shi a shekara ta 1979)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adaílton (ɗan wasan ƙwallon ƙafa, an haife shi a shekara ta 1979)
Rayuwa
HaihuwaSalvador, 26 Disamba 1979 (46 shekaru)
ƙasaBrazil
Karatu
HarsunaPortuguese language
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Criciúma Esporte Clube (en) Fassara2001-2005
  A.S. Nancy-Lorraine (en) Fassara2005-2008160
Sun Hei SC (en) Fassara2010-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya

Adaílton' da Silva Santos (an haife shi a ranar 26 ga watan Disamba 1979 a Salvador Bahia), wanda aka fi sani da Adaílton, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Brazil.[1]

Ya fara aiki ne a shekara ta 2000 lokacin da ya buga wa Barreiras wasa. Daga nan ya buga wa Criciúma Esporte Clube kuma a Faransa tare da AS Nancy-Lorraine, wanda ya lashe Coupe de la Ligue a shekara ta 2006.

Adailton ya yi ritaya daga wasan ƙwallon ƙafa saboda mummunan rauni a kafa bisa ga kungiyar Ligue 1 Nancy a ranar 18 ga Oktoba 2008.

  1. ↑ Adailton DA SILVA SANTOS – French league stats at Ligue 1 – also available in French (archived)