Jump to content

Adabah Christian

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adabah Christian
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

ga Yuni, 2015 - ga Yuni, 2019
District: Ado/Obadigbi/Okpokwu
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Adabah Christian dan siyasan Najeriya ne kuma dan majalisa daga garin Otukpa da ke karamar hukumar Ogbadibo a jihar Benue a Najeriya. An haife shi a watan Disamba 1965.[1]

Sana'a da rayuwar siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 2015, Adabah Christian ya tsaya takarar kujerar majalisar wakilai, mai wakiltar mazabar Ado/Ogbadibo/Opkokwu a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) kuma ya yi nasara. Wa'adinsa ya kasance daga 2015 zuwa 2019.[2][3] Wannan shi ne karon farko da PDP ta yi nasara a mazabar.[4] Nasarar tasa ta biyo bayan hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke kan dan majalisa Hassan Saleh.[5]

  1. "Hon. Christian Adabah biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2024-12-26
  2. Nigeria, Aziza (2022-05-16). "Benue State National Assembly with Their Representatives". Aziza Goodnews. Retrieved 2024-12-26
  3. Nigeria, Media (2018-06-11). "Biography Of Adabah Christian". Media Nigeria. Retrieved 2024-12-26
  4. Nation, The (2015-01-27). "PDP wins first Rep seat in Benue". The Nation Newspaper. Retrieved 2024-12-26.
  5. Dogara's dilemma over 'two friends' claiming Benue Rep seat – Daily Trust". dailytrust.com. 4 May 2016. Retrieved 2024-12-26