Jump to content

Adam Elliot (Matafiyi/Mafatauci)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adam Elliot (Matafiyi/Mafatauci)
Rayuwa
Haihuwa 1645
Mutuwa 1700
Karatu
Makaranta Gonville and Caius College (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mabudi

Adam Elliot (ya mutu a shekara ta alif ɗari bakwai 1700) limamin Ingila ne kuma matafiyi ko mafatauci.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.