Jump to content

Adam Le Fondre

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adam Le Fondre
Rayuwa
Cikakken suna Glenville Adam James Le Fondre
Haihuwa Stockport (en) Fassara, 2 Disamba 1986 (39 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Wigan Athletic F.C. (en) Fassara-
Stockport County F.C. (en) Fassara2004-20076318
Rochdale A.F.C. (en) Fassara2007-20099634
Rochdale A.F.C. (en) Fassara2007-200774
Rotherham United F.C. (en) Fassara2009-20119654
Reading F.C. (en) Fassara2011-201410439
Cardiff City F.C. (en) Fassara2014-
Wolverhampton Wanderers F.C. (en) Fassara2015-
Bolton Wanderers F.C. (en) Fassara2015-2015178
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 9
Nauyi 73 kg
Tsayi 177 cm

Glenville Adam James Le Fondre (an haife shi ranar 2 ga watan Disamba, 1986) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na kungiyar Firimiya ta Arewa FC United na Manchester.

A baya ya buga wa kulob dinsa na Stockport County da Rochdale, Rotherham United, da Reading wasa. An kuma sanshi da laƙabi ALF ko, daga baya, Alfi,wanda aka samo daga asalinsa.

Har zuwa 2021, Le Fondre ya mallaki kashi na huɗu mafi kyau na minti-da-goal a tarihin Premier League, a 124.4. Ya zira kwallaye 12 a kakar wasa daya da ya yi a gasar Ingila a shekarar 2012-13.Le Fondre shine na farko,kuma tun daga watan Mayu 2025 kawai, dan wasan da ya zira kwallaye a gasar Firimiya ta Ingila, gasar Firimiyar Arewa, gasar Firamiyar Scotland, A-League, Super League ta Indiya da dukkan bangarori 3 na EFL.