Jump to content

Adamou Idé

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adamou Idé
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 22 Nuwamba, 1951 (74 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Makaranta université de Paris (mul) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a maiwaƙe, Marubuci, university teacher (en) Fassara, marubuci da ɗan jarida

Adamou Idé[1] (an haife shi ranar 22 ga watan Nuwamba, 1951)[2] mawaki ne kuma marubucin litattafai na Nijar.

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Shi ɗan ƙabilar da ke magana da Harshen Zarma ne, Idé ya bar gidansa a Niamey, Nijar, don nazarin gudanar da gwamnati a Faransa, ya samu digiri daga Sorbonne (Jami'ar Paris I) da kuma Institut international d'administration publique a Paris, yana aiki a matsayin jami'i a Gwamnatin Nijar da kuma ƙungiyoyin duniya. Idé ya wallafa kundin waƙoƙinsa na farko, Cri Inachivé (The Unfinished Cry) a shekara ta 1984, da kuma littafinsa na farko a shekarar 1987. Ya wallafa a harshen Faransanci da Zarma. Idé ya lashe lambar yabo ta farko ta waka ta Nijar (Prix national de Poésie) a 1981 da kuma Grand Prix Littéraire Boubou Hama du Niger a 1996. Ya yi aiki a matsayin memba a ɓangaren alkalanci na Grand prix littéraire d'Afrique noire a 1991 kuma ya sami lambar yabo ta Chevalier de l'Ordre du Mérite ("Knight of the Order of Merit") na Nijar. Ya yi aiki a matsayin shugaban "Societé des Gens de Lettres du Niger"[2] da kuma 3rd African Forum of Documentary Film (Niamey, 2008.)[3]

  • Tous les blues ne donnent pas le cafard[4] (Not All Blues Make You Depressed), Novel, Editions La Cheminante, Ciboure, 2009 ISBN 978-2-917598-05-4
  • Misères et grandeurs ordinaires (Miseries and Glories of Regular People), Novel, Editions La Cheminante, Hendaye, 2008 ISBN 978-2-917598-00-9
  • Chants de mer pour un fils malade, (Sea Shanties for a Sick Child) Poems, Editions Nathan-Adamou, Niamey, 2006
  • Ay ne hân J'ai dit que..., (So I Said...) Short fiction, (Edited collection, Zarma language), Editions Albasa, Niamey, 2004
  • Wa sappe ay se ! Votez pour moi ! (Vote For Me!) Short fiction, (Zarma language), Editions Albasa, Niamey, 2003 ISBN 978-99919-0-043-8
  • Talibo, un enfant du quartier (Talibo, a Neighborhood Child), Novel, Editions L'Harmattan, Paris, 1996 ISBN 978-2-7384-4311-3
  • Sur les terres de silence (On the Lands of Silence), Poems, Editions L'Harmattan, Paris, 1994 ISBN 978-2-7384-2571-3
  • La Camisole de paille (The Straw Camisole), Novel, Imprimerie Nationale du Niger [INN], Niamey, 1987 Samfuri:OCLC
  • Cri inachevé (The Unfinished Cry, French/Zarma), Poems, Imprimerie Nationale du Niger [INN], Niamey, 1984 Samfuri:OCLC
  1. His family name is Adamou, listed first in Zarma tradition. See Gikandi (2003), p. 10.
  2. 2.0 2.1 Biography at the festival de poesia de Medellin Archived 2011-07-20 at the Wayback Machine (2005)
  3. Fin de la 3ème édition du forum africain du film documentaire : plusieurs œuvres nigériennes primées Archived 27 ga Yuli, 2011 at the Wayback Machine. Oumarou Moussa. Le Sahel (Niamey), 15 December 2008.
  4. The phrase "donner le cafard", literally "gives you the cockroach", is a French language idiom meaning "to make depressed".

Hanyoyin hadi na Waje

[gyara sashe | gyara masomin]